Nadin nasa ya fara aiki nan take kuma hakkinsa ne ya jagoranci tawagar Super Eagles zuwa samun tikitin zuwa gasar cin kofin ...
A shirin Nakasa na wannan makon mun samu bakuncin wani mai larurar idanu amma yana koyarwa a wata makarantar boko da ke jihar ...
Fiye da mutane 30,000 ciki har da fitattun jaruman Hollywood, ne suka fice daga gidajensu yayin da wata gobarar daji ta ...
Kudurorin wasu 'yan Najeriya da Nijar na sabuwar shekara don samun nasara a rayuwarsu; Wani 'dan sanda a Kenya ya bullo da ...
Dan Republican Mike Johnson ya lashe zaben sake zama Kakakin Majalisar Wakilai a wani zaben da ya kasance mai cike da rudani ...
Tsofoffi da dattawa 250 ne masu shekaru sittin da biyar zuwa sama, suka amfana da tallafin Naira dubu dari biyu a Jihar ...
Wanda ake zargin ya hallaka akalla mutane 10 tare da jikkata 30 gabanin a harbe shi a musayar wuta da 'yan sanda.
Hukumomi a birnin New Orleans na Amurka sun bayyana cewa mutane 10 sun mutu kuma fiye da 30 sun jikkata sa'ilin da wata mota ...
Wani Karamin Jirgin Saman Daya Fadi Ya Hallaka Mutane 2 A California Wani karamin jirgin sama ya rikito kan wani ginin ...
Manjo Janar Edward Buba, yace wata fashewa ce ta daban ta haddasa mace-macen da jikkatar amma ba dalilin hare-haren kai tsaye ...
Jami’i mai kula da cibiyar yada labaran, aikin wanzar da zaman lafiyar na fansan yamman, Laftanar Kanar Abubakar Abdullahi, ...
Tarzomar da ta tashi a kurkukun Maputo, babban birnin Mozambique ta hallaka mutane 33 tare da jikkata wasu 15, kamar yadda ...